75, KarKada Zinder, Niger

Follow us : -->


some

SHEIKH ABDOUL MALIK NIAMEY

  • 457
  • Faissal Abdourazak
  • a year ago

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh, muna yiwa kowa fatan alkhairi. Muna sanar da ƴan uwa in sha Allah a ranar talata za'a koma Karatuttukan da aka saba na litattafai guda shida kamar yadda zaku gani a sanarwar nan dake ƙasa. Zaku iya bibiyar mu kai tsaye saman wannan shafin na Malam in sha Allah. Muna roƙon Allah da ya ƙara yiwa rayuwar Malam albarka, ya kuma ƙara masa ilimi mai amfani.